Ba Za Mu Shiga Zaɓen Kananan Hukumomi Ba A Kano - PDP


Jam'iiyyar adawa ta PDP a Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta ce ba za ta shiga zaɓen ƙananan hukumomi ba da aka shirya gudanarwa a watan Janairu mai zuwa.

Kamfanin dillancin labarai na NAN ya ruwaito Alhaji Danladi Kagara, shugaban kwamitin riƙo na PDP a Kano, yana bayyana cewa ba za a yi musu adalci ba.

Post a Comment

0 Comments