Boko Haram Ta Kashe Mutum 1, 249 Cikin Wata 11 A Nijeriya


Akalla fararen hula 657 Boko Haram ta kashe cikin wata goma sha daya, kamar yadda alkaluman Jaridar Daily Trust ya nuna. 

Sannan har wala yau ‘yan ta’addan Boko Haram din sun kashe hukumomi da ya hada da jami’an tsaro, jami’an gwamnati, ma’aikatan jin kai da kuma ‘yan sa kai da sauran su guda 592. 


Adadin da Boko Haram din suka kashe cikin wata 11 sun kai mutum 1,249.


Post a Comment

0 Comments