Shinkafa Za Ta Dawo Naira Dubu Sha Tara A Nijeriya

Rahotannin da suke shigowa Madogara TV na nuni da cewa; akwai yiwuwar shinkafa 'yar gida mai nauyin Kilogiram 50 ta dawo naira dubu goma sha tara (N19, 000) daga ranar 14 ga watan Disamban 2020. 

Kungiyar lura da sarrafa shinkafa ta Nijeriya, RIPAN ne ta tabbatar da hakan. 

A halin yanzu dai ana siyar da buhun shinkafa daga naira dubu ashirin da takwas (28, 000) zuwa naira dubu Talatin (30, 000).

Post a Comment

0 Comments