Shugaban Kamfanin LEADERSHIP, Sam Nda Isaiah Ya RasuRahotanni daga Babban Birnin Tarayya, Abuja sun tabbatar da cewa Shugaban Rukunan Kamfanin LEADERSHIP, Sam NDA Isaiah ya Rasu.

Sam ya Rasu ne yau a Abuja yana da shekara 58 a Duniya.

Post a Comment

0 Comments