'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum Biyu A Jihar Neja

'Yan ta'adda sun sake hallaka mutum biyu har lahira a karamar hukumar Wushishi ta jihar Neja da sanyin safiyar yau Juma'a kamar yadda majiyarmu ta shaidawa Madogara TV. 

Tuni dai aka yi jana'izarsu kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Post a Comment

0 Comments