Bazoum Ya Lashe Zaben Kasar Jamhuriyyar Nijer

Rahotannin dake fitowa daga kasar Jamhuriyyar Nijer a halin yanzu shi n e; hukumar zabe mai zaman kanta a Jamhuriyar Nijar ta ce Bazoum Mohamed na jam'iyyar PNDS Tarayya mai mulki ne ya lashe zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Lahadi.

Post a Comment

0 Comments