![]() |
Gwamna Dr Umar Abdullahi Ganduje |
Gwamnatin Jihar Kano a karkashin Umar Abdullahi Ganduje ta bada umurnin rufe makarantun Sakandare na kwana guda 10 a fadin jihar Kano sabo da matsalar tsaro, makarantun su ne;
Makarantar Sakandaren Kwana, Ajingi
Makarantar Sakandaren Mata, Sumaila
Makarantar Sakandaren Mata, Jogana
Makarantar Yan Mata, Gezawa
Makarantar Sakandaren Maza, Kafin Mai Yaki
Maitama Sule, Gaya
Makarantar Sakandaren Kwana, Kachako
Makarantar Sakandaren Mata, Kunci
Makarantar Sakandaren Maza, Karaye
Makarantar Mata ta Arabiyya, Albasu
0 Comments