Labarin dake shigowa MADOGARA a halin yanzu shi ne 'yan bindiga sun afka makarantar Sakandaren gwamnati dake Jangebe a karamar Hukumar Talata Mafara dake jihar Zamfara inda suka yi awon gaba da dalibai mata kamar yadda majiyarmu ta tabbatar.
Lamarin ya auku ne da misalin karfe 1 na daren yau.
Cikakken rahoto na nan tafe.
0 Comments