Hotunan Yadda Shugaba Buhari Ya Sanya Wa Sabbin Hafsoshin Nijeriya Anini


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya wa shugabannin hafsoshin tsaro anini. Manjo Janar Leo Irabor - Babban hafsan tsaro yana daga cikin wadanda shugaba Buhari ya sanya wa anini.

Haka zalika Manjo Janar Attahiru - Babban hafsan sojan ƙasa shima an sanya masa aninin. 

Shima Air-Vice Marshal I.O Amao - Babban hafsan sojan sama shugaba Buhari ya sanya masa anini.

Sao Rear Admiral A.Z Gambo - Babban hafsan sojan ruwa Air-Vice Marshal I.O Amao shima shugaba Buhari sanya masa anini.

Post a Comment

0 Comments