Daga Wakilinmu
Labarin dake shigo mana a halin yanzu shi ne wadansu 'yan bindiga sun sace dalibai 'yan Kwalejin gwamnatin Tarayya ta 'Federal College of Forestry Mechanization' dake kusa da Barikin sojoji dake Mando a jihar Kaduna.
Ya zuwa yanzu babu wani cikakken bayani.
0 Comments