YANZU-YANZU: DSS Ta Saki Salihu Tanko Yakasai


Rahotannin dake shigowa MADOGARA daga birnin tarayya Abuja na nuni da cewa Hukumar tsaron farin kaya, DSS ta saki Salihu Tanko Yakasai. 

Wata majiya mai tushe ce ta shaida mana hakan da yammacin yau Litinin. 

Cikakken bayani na nan tafe daga baya. 

Post a Comment

0 Comments