YANZU-YANZU: An Karbo Daliban Da Aka Sace A Jihar Zamfara

Daga Hussaini Ibrahim, Gusau

Da misalin karfe uku na dare ne Gwamnati Jihar Zamfara ta amso Daliban Makarantar Sakandire Jangebe ta Mata da aka sace su yau kwana biyar ke nan a hannun masu garkuwa da mutane.

Daliban su 279 yanzu haka suna hannu kuma babu wace ta rasa rayuwarta a cikin su kamar tadda majiyarmu ta tabbatar mana. 

Ga wasu kadan daga cikin hotunan dalibai matan da aka 'yant

Post a Comment

0 Comments