YANZU-YANZU: Mahara Sun Kai Hari Makaranta A Yankara Ta Jihar Katsina


Rahotannin dake shigowa www.madogara.com.ng a halin yanzu shi ne, mahara sun kai hari a gefen makarantar Community Day Secondary School Yankara. 

Yanzu haka Ɗalibai duk sun watse a makarantar sun shigo gari. 

Ya zuwa hada rahoton nan babu labarin kashe rai, raunatawa ko sace dalibai. 

Post a Comment

0 Comments