Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

An Shawarci NYSC Ta Fara Tura Dalibai Kasashen Afrika

Daga Wakilinmu Hukumar lura da masu hidimar kasa, NYSC, za ta duba yiwuwar fara tura masu hidimar kasar zuwa kasashen dake cikin...

Daga Wakilinmu

Hukumar lura da masu hidimar kasa, NYSC, za ta duba yiwuwar fara tura masu hidimar kasar zuwa kasashen dake cikin kungiyar kasashen Afrika ta yamma duba da shawarar da aka bai wa manyan jami'an Hukumar a jihar Neja.  

Obono ya ce daga cikin alfanun tura daliban kasashen yamma shi ne; hakan zai rage marasa ayyukan yi a tsakanin matasa tare da wayar da kan matasan wajen sanin yankunan. 


Ya yi da'awar ganin dukkanin masu ruwa da tsaki a bangaren sun bi matakan da zai taimaka wajen tallafawa matasan. 

Ya yi karin haske da cewa idan kuma aka fadada kai daliban kasashen yammar, hakan zai rage yawan masu neman aiki a Nijeriya. 

No comments