Hadimin Shugaba Buhari Ya Taimakawa Al'umma Da Abincin Buda Baki


Mai taimakawa Shugaba Muhammadu Buhari akan harkokin kafafen watsa labarai na zamani, Malam Bashir Ahmad na ci gaba da taimakawa al'umma da abincin buda baki a jiharsa ta Kano. 

Ga wasu kadan daga cikin hotunan rabon; 

Post a Comment

0 Comments