Hare-haren 'Yan Bindiga: Mutanen Kankara Ta Jihar Katsina Na ArcewaYadda mutane ke tattara kayayyakinsu da dabbobinsu suna gudun hijira daga kauyen Kankara ta jihar Katsina sakamakon hare-haren 'yan bindiga da suka addabe su kuma ya yi kamari. 


Hotuna: Akibu Abdullahi Mabai

Post a Comment

0 Comments