Sabon Shugaban Kasar Nijer Bazoum Ya Kai Wa Shugaba Buhari Ziyara


Sabon shugaban ƙasar Nijar, Mohamed Bazoum, ya kai ma shugaban ƙasar Nijeriya, Muhammadu Bujari, ziyara a birnin TarayyaAbuja.

Bazoum ya samu kyakkyawar tarba daga gwamnonin jihohin Kano, Borno da Zamfara da kuma ministan babban birnin tarayya, Abuja kamar yadda rahotannin gaggawa suka tabbatar. 

Post a Comment

0 Comments