Shugaba Buhari Na Jagorantar Taro Kan Matsalar Tsaro


Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron kwamitin tsaro na kasa a yanzu haka a fadarsa ta Aso Rock da ke Abuja.

Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ma’aikatan fadar Shugaban kasa, ministoci da shugabannin tsaro duk sun hallara a taron.

Ga wasu hotunan taron;

Post a Comment

0 Comments