Taron Zaben Shugabancin PDP A Kaduna Ya Watse


Rahotannin dake shigo mana a halin yanzu na nuni da cewa rikici ya barke a wajen zaben shugabannin jam'iyyar PDP na Arewa maso yamma wanda ake gudanarwa a garin Kaduna.

Taron ya hada 'ya'yan jam'iyyar daga jihohin Kaduna, Kano, Katsina, Jigawa, Kebbi, Sakkwato da kuma Zamfara.

Post a Comment

0 Comments