Labaran dake shigowa MADOGARA a halin yanzu daga duniyar wasannin kwallon kafa shi ne; kungiyar Tottenham ta kori kocinta Jos...
Labaran dake shigowa MADOGARA a halin yanzu daga duniyar wasannin kwallon kafa shi ne; kungiyar Tottenham ta kori kocinta Jose Mourinho bayan ya kwashe wata 17 yana lura da kungiyar a Landan.
A cewar rahotannin gaggawa da ya zo Ryan Mason da Chris Powell sune za su jagoranci kungiyar a yanzu kafin a kai ga nada sabon koci.
Bayanai sun ce tuni kungiyar har ta fara daukar matakan nada sabon mai horas da 'yan wasan kungiyar.
No comments