YANZU-YANZU: Majalisar Tarayya Ta Yi Watsi Da Batun Tsige Pantami


Rahotanninowa MADOGARA a halin yanzu na nuni da cewa; majalisar wakilan Tarayyar Nijeriya ta yi watsi da kudirin wani dan majalisa wanda ya bukaci a sallami tare da bincikar Ministan Sadarwa da tattalin Arziki na zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami, kan zargin alaka da 'yan ta’adda.

Cikakken bayani na nan tafe

Post a Comment

0 Comments