YANZU-YANZU: Shugaba Buhari Ya Dawo Nijeriya Daga Landan

Labarin dake shigo mana a halin yanzu na nuni da cewa; shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sauka a yau Alhamis a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikwe da ke Babban Birnin Tarayya, Abuja daga Birtaniya. 

Post a Comment

0 Comments