Daga Sa'adatu Baba Ahmad
An Tabbatar da Sarki Muhammadu Sanusi Lamido Na II a matsayin Halifan Shehu Ibrahim Inyass da kuma shugaban Darikar Tijjaniyya na Nijeriya.
A daren jiya bayan sallar Taraweeh a Kaolack Khalifa Sheikh Mahi Niasse ya tabbatar da Sarki Muhammad Sanusi II khalifan Shehu Ibrahim kuma shugaban Tijjaniyya a Nijeriya.
0 Comments