Kwamitin Sulhu Na Sheikh Gumi Ya Yi Nasarar 'Yanto Daliban Afaka 27 Daga Hannun 'Yan Bindiga


Kwamitin sulhu na Sheikh Ahmad Abubakar Gumi tare da taimakon tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya yi nasarar 'yanto ragowar dalibai 27 na Kwalejin Gandun Daji ta Tarayya da suka yi garkuwa da su a Jihar Kaduna kamar yadda majiyarmu ta Daily Trust ta tabbatar. 

Karin labarin na tafe…

Post a Comment

0 Comments