Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Ruftawar Gini Ya Halaka Yahudawan Isra‘ila A Wurin Ibada

Kimanin mutum biyu ne suka mutu a yayin da wasu  fiye da150 suka ji munanan raunuka a wurin wani taron addini na Yahudawa a Isra...Kimanin mutum biyu ne suka mutu a yayin da wasu  fiye da150 suka ji munanan raunuka a wurin wani taron addini na Yahudawa a Isra‘ila. DCL HAUSA ta bibiyi rahoton Sashen Turanci na DW wanda a cikinsa aka ruwaito cewa lamarin ya faru ne a wannan Lahadi a yayin da wani wurin ibada na sarari ya fado a kan Yahudawan da ke bude taron addu‘o‘i na hutun abin da ake kira da “Shavout“
 
‘Yan sandan Isra‘ilan sun ce da ma hukumomi ba su bayar da izinin yin ibada a wurin ba, domin ba a kammala ginin ba.

Mutuwar Yahudawan biyun da raunata kimanin 150 a wurin ibada na zuwa ne ‘yan makonni bayan turmutsitsin wurin addini da ya halaka Yahudawa 45 a arewacin Haramtacciyar kasar Isra’ilan.

No comments