YANZU-YANZU: Boko Haram Sun Kai Hari Jihar Bauchi, Inji Sakataren Gwamnati


Wannan bayanin ya fito ne daga bakin Sakataren gwamnatin jihar Bauchi, Alhaji Sabiu Baba, inda ya tabbatarwa manema labarai a yau Litinin.

Sabiu Baba ya ce inda Boko Haram din suka kai wa hari ya hada da Zaki, Gamawa, Darazo da Dambam. 

Post a Comment

0 Comments