YANZU-YANZU: Shugaban Sojin Nijeriya Ya Rasa Ransa A Hatsarin Jirgin Sama A KadunaLabari da diminsa dake shigo mana a halin yanzu shi ne shugaban Rundunar Sojin Nijeriya, Laftanar Janar I. Attahiru ya rasa ransa da mukarrabansa sakamakon hatsarin jirgin sama da ya auku da yammacin yau Juma'a a Kaduna kamar yadda majiyarmu ta PRNigeria ta labarto. 


Cikakken bayani na nan tafe.Post a Comment

0 Comments