YANZU-YANZU: Tsohuwar Ministar Mata Aisha Jummai Alhassan Ta Rasu


Rahotanni daga jihar Tarabar na cewa tsohuwar ministar mata Hajiya Aisha Jummai Alhassan ta rasu. 

Sadiq Ango, da ga marigayiyar ya tabbatarwa da Muryar Amurka rasuwar mahaifiyar tasa. 

Tsohuwar ministar wacce ake wa lakabi da “Mama Taraba” ta rasu ne a birnin Alkahira na kasar Masar a cewar Ango.

Post a Comment

0 Comments