Ambasadar Nijeriya A Kasar Girka Ta Fara Aiki


Jakadiyyyar Nijeriya a kasar Girka, Nimi Akinkugbe a yau Laraba ta mika takardar kama aiki ga shugaban kasar Katerina Sakellaropoulou. 

Ga wasu kadan daga hotunan da MADOGARA ta samu. 


Post a Comment

0 Comments