GIDA BAI KOSHI BA: Nijeriya Za Ta Fara Sayarwa Kasashen Afrika Hudu Wutar LantarkiGwamnatin Tarayyaarayya na tattaunawa da kasashen yammacin Afrika hudu da zata sayarwa wutar Lantarki da ba’a amfani da ita, watau wadda ta zama rara.

Wakilin Hukumar kula da wutar Lantarki,  Injiniya Sule Ahmed Abdulaziz ne ya bayyana haka.


Daily Trust ta ruwaito cewa akwai megawatts 2000 da a kullun suke zama rara ba a amfani da su a Nijeriya, wanda kuma za a iya fitar da su zuwa kasashen waje.

Post a Comment

0 Comments