Ko Mutum Nawa Za A Kashe Sai Mun Kafa Kasar Biafra - Nnamdi Kanu


Kanu ya zargi sojoji da ‘yan sanda da kashe masa mabiya ba ji ba gani. 

Rahotanni na nuni da yadda suma ‘yan IPOB ake zarginsu da kashe jami’an tsaro. 

Kanu dai ya bayyana cewa, ko su nawa za a kashe ba matsala bane, amma suna da tabbacin samun Biafra a nan gaba. Ya ce ya kamata gwamnatin Nijeriya ta fahimci hakan domin a kawo saukin lamari.

Post a Comment

0 Comments