Uwargidan Marigayi Sheikh Tijjani Khalifa Ta Rasu


 

Daga Aqil Abdulkadir

Allah ya yi wa Hajiya Mariya, Uwargidan Marigayi Sheikh Tijjani Bn Abdulkadir Khalifa Zariya rasuwa.

Za a yi sallar jana'izarta da misalin karfe 2:30 na ranar yau Talata.


Post a Comment

0 Comments