Wani Ya Sharara Wa Shugaban Faransa Emmanuel Macron Mari

 


Wasu bayanai da masu kula da lafiyar shugaban suka fitar, ya nuna cewa Emmannuel Macron ya sha marin ne yayin rangadin da ya ke yi a sassan kasar wanda ya faro tun daga makon jiya, a wani yunkuri na girgiza jam'iyyarsa da kuma tantance farin jininsa gabanin zaben kasar.

Post a Comment

0 Comments