Daga Nuhu Basheer Masa
Rashin tsaro da yake addabar garin Zariya ya sanya Malaman Kusfa sun ci gaba da Jagorantar al'ummar Zaria a filin idi na Low-cost Kofar Gayan a cikin Zariya.
A yau Juma'a 18 ga watan Yulin 2021 aka shiga rana ta uku a jere ana gabatar da sallar 'Alqunut' tare da yin addu'oi' don kawo karshen rashin tsaro a Zaria ta jihar Kaduna da kasa baki daya.
0 Comments