YANZU-YANZU: 'Yan Bindiga Sun Hallaka AIG Christopher Dega A Jos

 


‘Yan bindiga sun hallaka mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya (mai ritaya), Christopher Dega a garin Jos babban birnin jiharF. 

Gidan Talabijin na TVC ya labarto cewa; AIG Christopher mai ritaya an harbe shi ne a kirjinsa wanda ya rika zubar da jini har ya rasa ransa. 

Dega kafin rasuwarsa mashawarci na musamman ne a kan harkar tsaro ga gwamnan jihar Binuwe, Samuel Ortom. 

Sannan a lokacin da yake aikin dan sanda ya rike mukamin kwamishina a jihohin Borno da 

Dega yana da mata Kashimana, da da da kuma ‘yan’uwa da surukai. 


Post a Comment

0 Comments