YANZU-YANZU: An Dakatar Da Shugaban Hukumar Yaki Da Cin HaNci Da Rashawa Ta Kano

 Bayan wani zaman gaggawa da majalisar Dokokin jihar Kano ta yi a safiyar yau Litinin ta ce ta dauki matakin dakatar da Barista Muhuyi Magaji na tsawon wata guda ne domin samun damar kammala bincike kan wasu zarge-zarge da ake masa ciki harda na yadda yake rayuwar kasaita.

Cikakken bayani na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments