YANZU-YANZU: Jami'an Tsaro Sun Damke Shaikh Abduljabbar Nasiru KabaraRahotanni dake shigo mana daga gidan gwamnatin jihar Kano na cewa jami’an tsaro sun kama Malam Abduljabbar Nasiru Kabara.

Abubakar Aminu Ibrahim, mai taimakawa Gwamna Ganduje kan shafukan sada zumunta shi ne ya tabbatar da hakan. 

Post a Comment

0 Comments