Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

El-Zakzaky Ya Gana Da Mabiyansa A Karon Farko Cikin Shekara 6

  A karon farko cikin shekaru ku san shida, Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya da aka fi sani da 'yan shi'a, Shaikh Ibraheem Zakzak...

 


A karon farko cikin shekaru ku san shida, Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya da aka fi sani da 'yan shi'a, Shaikh Ibraheem Zakzaky da matarsa, Zeenatuddeen Ibrahim, ya gana da wadansu ba'adin almajiransa tun bayan wanke shi daga dukkanin tuhumomi takwas tare da sakin sa da Babbar kotu a Kaduna ta yi a ranar. 


Wasu ba'adin almajiransa da ya gana da su

Majiyar MADOGARA ta labarta mana cewa Shehin Malamin ya gana da su ne a ranar Asabar. Sai dai bai tabbatar mana da inda aka yi ganawar ba.


No comments