Glo Ta Bude Gidan Talabijin

 Kamfanin sadarwar waya na Globacom a jiya ya kaddamar da sabon gidan Talabijin ta wayar hannu irinsa na farko a tsakanin kamfanin waya wacce za ta mayar da hankali wajen nishadi, labarai da kuma wasanni.

An kira shi da Glo TV inda shirya ganin ya zama matattarar nishaɗi ta ɗaya a Nijeriya.

Kamfanin ya ce gidan talabijin na wayar salula zai ba da kyauta ga duk masu biyan kuɗi, labarai da abubuwan wasanni.

 


Post a Comment

0 Comments