Lionel Messi ya doga wasansa na farko a Paris St-Germain, a wasan gasar Ligue 1 da suka doke Reims da ci 2 - 0. Wanda kuma shi ne wasan ku...
Lionel Messi ya doga wasansa na farko a Paris St-Germain, a wasan gasar Ligue 1 da suka doke Reims da ci 2 - 0. Wanda kuma shi ne wasan kungiyar na farko a rayuwarsa da ya taba dokawa da wata kungiyar baya ga Barcelona
Dan wasan na Argentina, sanye da rigar PSG mai lamba 30 ya maye gurbin abokinsa Neymar a mintuna na 66 da suka wasa, gaban ‘yan kallo dubu 21 da suka yi ta rera sunansa, ko da yake kowa na jiran haduwar gwanayen uku lokaci guda.
Kociyan tawagar Mauricio Pochettino ya shaida wa Amazon cewa "Har yanzu yana nesa da mafi kyawun yanayinsa amma yana samun horo sosai kuma zai murmure cikin makwanni biyu masu zuwa."
No comments