Wani Mutum Ya Auri Mata Hudu A Rana Daya

 Wani mutum dan asalin kasar Gabon ya auri mata hudu a rana guda. Mutumin mai suna Mesmine Abessole ya auri matan masu suna Madeleine Nguema, Prisca Nguema, Nicole Mboungou, and Carene Sylvana Aboghet.Madogara: Facebook | Siavonga Newsday


Post a Comment

0 Comments