Yawan Gulmace-Gulmace A Anguwa Ya Sanya Kotu Daure Wasu MataRahma TV ta labarto cewa; wata Kotu da ke Karu, a Abuja ta yanke wa wasu mata biyu hukuncin daurin watanni uku da zabin tarar Naira Dubu Goma saboda yawan tada husuma da gulmace-gulmace a unguwa.

Alkalin kotun, Inuwa Maiwada, ya yanke wa Loveth Joseph mai shekaru 20 da Anita Francis mai shekara 19 wannan hukunci ne bayan sun amsa laifukan su tare da rokon sassauci daga wurin Alkali.

Post a Comment

0 Comments