Wakilin MADOGARA da ya kasance cikin wadanda suka tsira daga harin 'yan bindigar a hanyar Abuja zuwa Kaduna da suka kai da yammacin ranar Talatar 14 ga watan Satumban 2021, ya dauko mana bidiyon yadda ababen hawa suka yi cincirindo a titin Abuja zuwa Kaduna.
Bayanai sun tabbatar da cewa; 'yan bindigar sun yi nasarar awon gaba da Sarkin Bungudu, Hassan Attahiru bayan da suka budewa tawagarsa wuta.
Ga Bidiyon da wakilinmu ya aiko mana.
No comments