Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban Hukumar FIFA Mista Gianni Infantino da Shugaban CAF Dr Patrice Motsepe a cikin ...
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya
karbi bakuncin Shugaban Hukumar FIFA Mista Gianni Infantino da Shugaban CAF Dr Patrice Motsepe a cikin Fadar
Shugaban Kasa a yau Alhamis 16 ga Satumban 2021.
Ministan Wasanni Sunday Dare na daya
daga cikin masu masaukin bakin, wadanda suka kawo ziyarar girmamawa a fadar
gwamnatin Nigeria.
Shugaban FIFA din, ya mika shugaban Nijeriya riga mai dauke da lamba 10 a yayin ziyarar da suka kai masa din.
Hotuna: Femi Adesina
No comments