Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Kotu Ta Umurci Likitocin Nijeriya Su Janye Yajin Aiki

  Wata kotu a Nijeriya ta umarci likitoci da su kawo karshen yajin aikin da suke su kuma koma bakin aiki ba da bata lokaci ba kamar yadda BB...

 


Wata kotu a Nijeriya ta umarci likitoci da su kawo karshen yajin aikin da suke su kuma koma bakin aiki ba da bata lokaci ba kamar yadda BBC ta labarto.

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa a Najeriya ta shafe kimanin mako shida tana yajin aiki lamarin da ya haifar da koma-baya a asibitocin gwamnati.

Likitocin sun ce za su yi nazari kafin su dauki mataki.

Sun dai shiga yajin aikin saboda rashin biyansu albashi da wasu alawus alawus. Sun kuma bukaci a rika biyansu alawus kan irin hadarin da suke fuskanta yayin aiki.

No comments