Obadiah Mailafiya Ya RasuDaga Mahdi Garba

Tsohon dan takarar Shugaban kasa karkashin jam’iyyar ADC kuma tsohon mataimakin babban bankin kasa, CBN, Dakta Obadiah Mailafiya ya rasu yau Lahadi kamar yadda majiyarmu ta tabbatarwa da MADOGARA

Mailafiya, wanda dan asalin karamar hukumar Sanga ne ta jihar Kaduna ya rasu ne yana da shekara 65 a duniya. 

Kafin rasuwarsa, marigayin malami ne a makarantar sanin makama da gogewar aiki ta Najeriya, NIPSS, da ke Jos.

Post a Comment

0 Comments