Shugaba Buhari Ya Kori Shugaban Hukumar NAPTIP


Labarin dake shigo mana a halin yanzu na nuni da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke Darakta Janar na Hukumar hana safarar mutane ta kasa, NAPTIP wato Bashir Garba.

Cikakken rahoto na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments