Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

‘Yan Bindiga Na Ci Gaba Da Kashe-Kashe A Kaduna: Sun Kashe Mutum 13 A Sabon Hari

  Bayanai na cewa an kashe mutum 12 a yayin wani sabon hari da aka kai karamar hukumar Zangon Kataf a Kudancin Kaduna. Jaridar The Nations N...

 


Bayanai na cewa an kashe mutum 12 a yayin wani sabon hari da aka kai karamar hukumar Zangon Kataf a Kudancin Kaduna.

Jaridar The Nations Nigeria ta ruwaito ƙungiyar Jama'ar Kudancin Kaduna ta SOKAPU na cewa an kai harin ne wani gari mai suna Ajiye Jim.

Kakakin Luka Binniyat, ya ce an kai harin ne yayin da ake tsaka da ruwan sama.

A cewarsa maharan sun kuma kashe karin wani mutum guda a Atakshusho, mai nisan kilomita 3 daga inda aka kai harin na farko, abun da ke nufin mutum 13 ke nan aka kashe.


No comments