YANZU-YANZU: Mataimakin Gwamnan Jihar Anambra Ya Koma APC

 


Labarin dake shigowa MADOGARA a halin yanzu na nuni da cewa; mataimakin gwamnan jihar Anambra, Dr. Nkem Okeke ya koma jam'iyyar APC.

Tuni shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbe shi a fadar gwamnatin dake birnin Tarayya Abuja a yau Laraba. 

Post a Comment

0 Comments