Hukumomin Jami’ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun a kudancin Najeriya sun rufe jami’ar har sai ‘baba ta gani’ An rufe jami’ar ne bayan za...
Hukumomin Jami’ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun a kudancin Najeriya sun rufe jami’ar har sai ‘baba ta gani’
An rufe jami’ar ne bayan zanga-zangar da ɗalibai suka gudanar domin nuna fushinsu kan mutuwar wata ɗaliba a asibitin jami’ar.
Sanarwar da hukumomin jami’ar suka fitar, ta ba ɗalibai wa’adi zuwa 12 na ranar Asabar su fice.
Daliban jami’ar sun fito saman titi suna zanga-zanga inda suka rufe manyan hanyoyin ababen hawa a yankin.
No comments